Frobits
šŸŽµ A song made on Frobits

Bikin Jamilu Da Jamila (Remix)

0:000:00
Download
Reply with a song
Lyrics

[male vocals] Kai!

Oya,

mu

tafi!

Bikin

Jamilu

da

Jamila,

babban

biki

na

gari

Rayuwar

aure,

Allah

ya

ba

da

zama

lafiya

Jamilu

da

Jamila,

mu

yi

rawa,

mu

yi

murna

Biki

ne

na

soyayya,

biki

ne

na

farin

ciki

Ango

Jamilu,

amarya

Jamila,

barka

da

zuwa

Allah

ya

sanya

alkhairi

a

wannan

aure

na

gida

Yaya

ango

Auwal

yah

Dandi,

muna

gaisuwa

da

Yaya

barhama

Yaya

mohammadu

tem

muna

gaisuwa

da

Yaya

yusi

tem

Yaya

huzairu

tem

Yaya

ahdi

tem

muna

gaisuwa

da

Yaya

salihu

babane

tem

Amma

awal

nanab

tem

muna

gaisuwa

da

Yaya

zahu

tem

Amma

barhama

tem

muna

gaisuwa

da

Baban

Yaya

yah

modi

jalingo

Yaya

ado

tem

muna

gaisuwa

da

Yaya

Maliki

tem

Yaya

haruna

tem

Yaya

rufai

tem

muna

gaisuwa

da

Yaya

Bahia

Yaya

Abu

Kare

ango

hajja

tem

muna

gaisuwa

Bappa

ango

Alhaji

Iliyasu

Tem

da

Bappa

Iya

Tem

muna

gaisuwa

bappa

ango

Allah

yajiga

bappa

Idris

tem

da

Bappa

buba

tem

da

Bappa

Isa

tem

da

Bappa

sule

Abba

amariya

Maigirma

muna

gaisuwa

da

baban

ango

Bappa

nuhu

muna

cikin

murna

da

Bappa

Yahya

tem

da

Maragahi

bappa

ahmidu

Allah

ya

baka

rama

duk

kun

hallara

domin

murnar

Jamilu

da

Jamila,

babban

biki

yau

Rayuwar

aure,

Allah

ya

ba

da

zama

lafiya

Jamilu

da

Jamila,

mu

yi

rawa,

mu

yi

murna

Biki

ne

na

soyayya,

biki

ne

na

farin

ciki

Kahu

ango,

Kahu

Hamida,

Kahu

Bala

muna

gaisuwa

da

Kahu

Abbas

da

Kahu

inuwa

da

Kahu

h/

m

Kahu

zubairu

muna

gaisuwa

Kahu

bubba

da

Kahu

sule

hjoh

duk

muna

nan

Goggo

ango,

Goggo

Sapa,

na

gai

sheki

Goggo

Hadiza

muna

gaisuwa

da

Goggo

hajia

da

Goggo

maimuna

na

gai

sheki

da

Goggo

fati

da

Goggo

hauwa

muna

gaisuwa

Adda

ango

Auwa

Lainde

Wahwah,

da

Adda

Abu

Sabon

Gida

na

gai

sheki

Adda

fadi

huwah

da

Adda

hajara

maurubo

na

gai

sheki

Adda

zagiyatu

alhaji

da

Adda

mariyam

alhaji

na

gai

sheki

Mama

ango

mai

girma

goggo

maimuna

angai

sheki

yahu

baban

Rana

gareki

danki

ango

jamilu

yahi

AurƩ

Allah

ya

baku

farine

chiki

mai

daurewa

angai

da

yapendo

ango

Yapendo

Zainab

na

gai

sheki

da

Yapendo

nafi

Yapendo

Biba

da

Yapendo

satu

na

gai

sheki

da

Yapendo

bilki

da

Yapendo

fadi

muna

gaisuwa

da

Yadiko

ango

danisa

muna

cikin

murna

Kakan

family

Auwa,

Allah

ya

ba

da

tsawon

rai

Jamilu

da

Jamila,

babban

biki

yau

Rayuwar

aure,

Allah

ya

ba

da

zama

lafiya

Jamilu

da

Jamila,

mu

yi

rawa,

mu

yi

murna

Biki

ne

na

soyayya,

biki

ne

na

farin

ciki

Abokanai

ango

Aboki

mai

Amana

da

Idi

tem

Allah

ya

gara

Buodi

da

Afizu

zuby

dollar

na

gai

sheka

da

Auwal

yellow

da

Abdu

AAU

da

Tijani

petti

alhaji

na

gai

sheka

da

Mauludu

mai

so

da

Yusi

galamus

da

Abu

galamus

na

gai

sheka

Abdul

Bari

da

Abdu

gembu

na

gai

sheka

da

Isa

gembu

Calaba

gembu

da

Team

boy

yerimaru

muna

gaisuwa

Dauda

yerimaru

da

Adamu

yerimaru

da

Baba

yerimaru

da

Mustapha

barup

na

gai

sheka

Husseini

barup

da

Mustapha

mbouderi

Mayo

ndaga

da

Abdul

Jalil

tem

da

Abdul

rashidi

jalingo

da

Abdu

ehjean

da

Abdu

soja

muna

gaisuwa

Tijani

nas

b

da

Idi

tem

bazan

man

takaba

muna

gaisuwa

Jamilu

da

Jamila,

babban

biki

yau

Rayuwar

aure,

Allah

ya

ba

da

zama

lafiya

Jamilu

da

Jamila,

mu

yi

rawa,

mu

yi

murna

Biki

ne

na

soyayya,

biki

ne

na

farin

ciki

Ngang

wayeh

ango

Fadi

jalingo

na

gai

sheki

Jaliha

na

gai

sheki

Mansoura

da

Aisha

muna

gaisuwa

Julaiya

da

Ummul

na

gai

sheki

Samsiya

da

Huwargida

ishaga

hudaiba

na

gai

sheki

da

papa

Huwargida

Yaya

huzairu

zana

muna

gaisuwa

Dan

Zaki

Tangana

ne,

muna

ta

murna

Allah

ya

sa

albarka,

Allah

ya

sa

zama

lafiya

Jamilu

da

Jamila,

babban

biki

yau

Rayuwar

aure,

Allah

ya

ba

da

zama

lafiya

Jamilu

da

Jamila,

mu

yi

rawa,

mu

yi

murna

Biki

ne

na

soyayya,

biki

ne

na

farin

ciki

Ehen!

Jamilu

da

Jamila,

murna

ta

isa

Dan

Zaki

Tangana

ne,

mun

gama,

mun

tafi

Sannu,

sannu,

kowa

ya

tashi

rawa

Allah

ya

sanya

alkhairi,

amin!

More songs by Dan Listen to songs created by others
FROBITS