** Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje **
Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje
Hanyar
rayuwa
ta
cika
da
duwatsu
Kamar
makaho,
ba
na
ganin
gaba
Duhu
yana
ƙoƙarin
rufe
mini
ido
Amma
ina
jin
kana
kiran
sunana "
Ɗana,
ina
nan...
kar
ka
ji
tsoro" **
Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje *
Yesu
ka
rike
hannu
na,
ka
ja
ni
muje*
Ƙarfina
ya
ƙare,
ƙafuna
sun
gajiya
Ba
zan
iya
tafiya
ni
kaɗai
ba
Idan
ba
kai
ba,
zan
faɗi
Saboda
haka
ka
rike
ni **
Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje
Kogi
na
gwaji
ya
tsaya
a
gabana
Iskoki
na
wahala
suna
busa
Duniya
ta
ce "
ba
zai
yiwu
ba"
Amma
kai
ka
ce "
Ni
ne
Hanyar" *
Yesu
ka
nuna
mini
hanya* **
Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje
Ko
na
fado
cikin
rami
mai
zurfi
Hannunka
zai
sauka
ya
ɗaga
ni
Ko
hawaye
sun
cika
fuskata
Kai
ne
kaɗai
ka
san
gogewa
Kalmarka
ce
hasken
ƙafata **
Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje
Yanzu
ina
miƙa
rayuwata
gaba
ɗaya
Ka
jagorance
ni
zuwa
ga
nufinka
Ba
na
son
nawa
ba,
ina
son
naka *
Yesu
ka
rike
hannu
na,
ka
ja
ni
muje*
Har
zuwa
gidan
da
ka
tanadar
mini **
Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje *
Yesu
ka
rike
hannu
na,
ka
ja
ni
muje* *
Yesu
ka
nuna
mini
hanya*
Ba
tare
da
kai
ba
zan
ɓace **
Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje **
Rike
hannu
na
ya
Yesu
Ja
ni
muje
Ka
nuna
min
hanya
Ja
ni
muje
John
G.
o
Arose