** _Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
mun
gaji
a tsaye_ _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
kujeru
sun kare_ ** _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
mun
gaji
a tsaye_ _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
kujeru
sun kare_
Lahadi
da
sa
fe
na
fito
da
wuri
Na
zo
chochi
na
ga
mutane
sun
cika
Na
nemi
kujera
babu
ko
kowa
Ushas
ya
ce
min "
Dan
uwa
ka
zo
nan" ** _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
mun
gaji
a tsaye_ _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
kujeru
sun kare_
Sister
ta
zo
da
yara
uku
Tana
neman
wuri
babu
Ushas
ya
ce "
Ku
shiga
karkashin
benci"
Yara
suka
ce "
Mama
muna
jin
zafi" ** _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
mun
gaji
a tsaye_ _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
kujeru
sun kare_
Deacon
ya
tashi
yana
magana
Ya
ce "
Yan
uwa
ku
matsa
dan
Allah"
Wanda
ke
gefe
na
ya
fada
min "
Kai
ka
matsa"
Ni
kuma
na
ce "
Ina
matsewa
fa" ** _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
mun
gaji
a tsaye_ _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
kujeru
sun kare_
Pasto
ya
hau
bagadi
yana
wa'azi
Yana
cewa "
Ku
bawa
Allah
wuri
a
zuciyarku"
Mutane
suka
amsa "
Bari
mu
sami
wurin
zama
da
farko"
Coci
baki
daya
suka
yi
dariya
Hahaha ** _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
mun
gaji
a tsaye_ _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
kujeru
sun kare_
An
gama
chuchi
duk
muna
fita
Duk
kowa
yana
fadin "
Allah
ya
kawo
karin
kujeru"
Komitin
suka
ce "
Mun
ji"
A
shekara
mai
zuwa
chuchi
zai
yi
babba
Hahaha
John
G.
o
Arose ** _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
mun
gaji
a tsaye_ _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
kujeru
sun kare_ ** _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
mun
gaji
a tsaye_ _
Yan
Ushas
kun
masa
mu
ooo,
kujeru
sun kare_ ---