A song made by madakifaraahzugwai
A song made by madakifaraahzugwai
Intro
Facebook, Facebook, 2017
Zuciyata ta zaba, ta zaba
Verse 1
Haduwarmu ta Facebook muka fara
Kamar wasa abokinka nasona
Ni kuma kai zuciyata ta zaba sha
Shekaru da dama sun wuce tun 2017
Amma zuciyata bata daina sonka ba
Nakasa fada maka sabida bansan yanda zaka kalleni ba
Zaka kira inki daukawa
Inata kokarin cire sonka azuciyata
Amma nakasa, nakasa
Chorus
Zuciyata ta zaba, Adam A. Sadiq
Zuciyata ta zaba, ka ne kawai
Dakai kawai, Adam .A. Sadiq
Nikeso na karasa sauran rayuwata
Ruhina, Ruhina
Zuciyata ta zaba, ta zaba
Verse 2
Sai ga 2026 in February
Kacemin kanaso muyi magana mai muhimmanci
Nace toh inaji, toh inaji
Alokacin ka furtamin cewa kana sona
Zuciyata tayi sanyi sabida abinda take bukata
Tun shekaru takwas ta samu
Tun daga ranar soyayyarmu ta karu
Tayi karfi, tayi karfi
Chorus
Zuciyata ta zaba, Adam A. Sadiq
Zuciyata ta zaba, ka ne kawai
Dakai kawai, Adam .A. Sadiq
Nikeso na karasa sauran rayuwata
Ruhina, Ruhina
Outro
Facebook muka fara
Amma yanzu ta yi ƙarfi
Zuciyata ta zaba, ta zaba