Frobits
🎵 A song made on Frobits

Kasuwa Zata Rufe

0:000:00
Download
Make your own song
Lyrics

** A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kayan

miya

sun kare_ _

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kasuwa

za

ta rufe_ **

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kayan

miya

sun kare_ _

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kasuwa

za

ta rufe_

Hahaha

Pasto

ya

hau

bagadi

da

sa

fe

Ya

fara

da

Genesis,

ya

kai

Revelations

Sister

Aisha

ta

tura

mijin

ta: "

Dan

Allah

ka

dubi

agogo"

Miji

ya

amsa: "

A

yi

sauri

a

gama,

ina

son

in

je

kasuwa" **

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kayan

miya

sun kare_ _

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kasuwa

za

ta rufe_

Pasto

yana

cewa "

Wata

aya

daya

kawai"

Ya

karanta

aya,

ya

kara

bayani

minti

goma

Yaro

a

baya

yana

cewa "

Mama

ina

jin

yunwa"

Mama: "

Shhh!

A

yi

sauri

a

gama

mu

je

kasuwa" **

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kayan

miya

sun kare_ _

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kasuwa

za

ta rufe_

Deacon

ya

tashi

ya

ce "

Bari

mu

yi

addu'a

ta

karshe"

Pasto

ya

ce "

A'a,

na

ga

wata

aya

a

nan"

Mama

choir

sun

fara

gunaguni: "

Allah

ya

isa" "

Mu

da

sa

fe

mun

fito,

yanzu

rana

ta

hau" **

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kayan

miya

sun kare_ _

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kasuwa

za

ta rufe_

Offering

ya

wuce

sau

biyu,

har

na

uku

yana

zuwa

Dan

kasuwa

ya

ce "

Ina

so

in

rufe

shago

na"

Wata

sister

ta

fadi: "

Pasto

ka

gajarta

mana" "

Mu

da

bashi

muke

sayayya

a

kasuwa"

Haha **

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kayan

miya

sun kare_ _

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kasuwa

za

ta rufe_

An

gama

da

addu'a

da

karfe

uku

Duk

wanda

ke

chuchi

ya

tsere

kamar

gasa

Wani

yana

cewa "

A

ranar

Alhamis

din

ma

ya

yi

haka"

ha

Dukkan

su: "

A

yi

sauri

a

gama,

ina

son

in

je

kasuwa"

John

G.

o

Arose **

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kayan

miya

sun kare_ _

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kasuwa

za

ta rufe_ **

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kayan

miya

sun kare_ _

A

yi

sauri

a

gama

ooo,

kasuwa

za

ta rufe_ ---

More songs by John Listen to songs created by others
FROBITS