A song made by GMS AI Photo Design
A song made by GMS AI Photo Design
Kai! Maman Kairat!
Yau ga wakarku!
Muhammadu da Gazali!
Saurara!
Zara kinci ado da kwalliya daga ni naki bakarya
Kyakkyawa ce farar mace yar karama aidole kiburgesu
Mai tarbiyya da hak'uri karama girman manya
Yar ogan mu Hassan na Hussaini uba sarkin kyauta
Zara ke tadaban ce a cikin mata kinzarta su
In ana dara ai fidda uwa akayi kinzar tasu
Farar maca ce yar karama kin wuce tatata
Ga kyautar waka yau na miki anjuyo sosai!
Yar manya ce ya ga Hassan Bello asa sosai
Kuma yace gun Aunty mu Zainab wacce tayo rassai
Su Aunty Umaima keda yarki Khadija nasan yaku
Amarya ce bata laifi yau ga wakarku tinku
Zara ke tadaban ce a cikin mata kinzarta su
In ana dara ai fidda uwa akayi kinzar tasu
Farar maca ce yar karama kin wuce tatata
Ga kyautar waka yau na miki anjuyo sosai!
Maman Khairat yau ga wakar yarki
Kinfisu ado da kwalliya ansanki wajan kyauta
Muhammadu ne yasani in wakar insanya ku
Gazali Saminu AI nake wakar yabo!
Kai! Zara Auta!
Kin wuce tatata!
Yabo yabo!
Allah ya kara miki albarka!