A song made by Abel Daniel
A song made by Abel Daniel
Kai! Askira Uba!
Kazma! Kazma! Kazma!
Yi masa rai!
Engr Simon Ahmadu Chagwa
Sakin Noman Askira Uba na
Peace Ambassador na Najeriya
Kazma! Zai jagoranci mu daidai
House of Assembly zai wakilci mu
Gaskiya da adalci shi ke so
Matashin nan mai hankali
Zai dauki Askira Uba sama!
Kazma! Kazma! Zai yi nasara!
Askira Uba! Mun zaɓe shi!
Kazma! Kazma! Mutumin gaskiya!
Sai Kazma! Sai Kazma! Wallahi!
Yan Askira Uba ku ji ni
Wannan shine lokacin mu
Kazma ya zo da tsarin aiki
Development zai kawo mana
Yan makaranta, yan kasuwa
Manoma, mata, da yara
Duk zai kula da ku
Sai mu kada Kazma!
Kazma! Kazma! Zai yi nasara!
Askira Uba! Mun zaɓe shi!
Kazma! Kazma! Mutumin gaskiya!
Sai Kazma! Sai Kazma! Wallahi!
Kai!
From Askira to Uba!
Engineer with vision!
Peace Ambassador with mission!
Sakin Noma mai girma!
Gobe shine ranarmu!
Gobe shine lokacin Kazma!
Mu kada shi sosai!
Kazma! Kazma! Zai yi nasara!
Askira Uba! Mun zaɓe shi!
Kazma! Kazma! Mutumin gaskiya!
Sai Kazma! Sai Kazma! Wallahi!
Sai Kazma!
Askira Uba ta zaɓe!
Yi masa rai!
Allah ya taimake shi!
Kazma! Zai yi nasara!
Kai!